Langkau ke kandungan
AF

AZUMI for Android APK

Android APK Free
Muat turun v1.0 0 muat turun
Jenis failAPK
Versi1.0
Penerbit ABUBAKAR SADIK SALIHU
Tarikh pelepasan29 Apr 2020
Tarikh ditambahkan29 Apr 2020
Keperluan OsAndroid
KeperluanRequires Android 2.2 and up
Jumlah muat turun0
HargaFree

Penerangan

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan dan littafi yana bayani ne game da Azumi a addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan zaa samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na wakhairi tarana yad zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan update a yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Haji da Umrah domin dada saukaka shi ga mai karatu.

Program serupa

Pilihan lain

Lagi daripada penerbit ini